News

Arsenal na son mai tsaron gidan Faransa da ke taka leda a Barcelona Jules Kounde mai shekara 26, kan kudi fam miliyan 55.